Mambéty for Ever

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mambéty for Ever
Asali
Lokacin bugawa 2008
Ƙasar asali Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Wasis Diop (en) Fassara
Muhimmin darasi Sinima a Afrika

Mambéty For Ever fim ne na shekara ta 2008.

Bayani game da shi[gyara sashe | gyara masomin]

Fim din aka yi a Kamaru da Faransa game da rayuwar da aikin mai shirya fina-finai Djibril Diop Mambéty, tare da shaidu daga masu shirya fina-fukinai Abderrahmane Sissako, Newton Aduaka da Mahamat-Saleh Haroun, Cheick Fantamady Camara, Mahama Johnson Traoré; masu sukar Catherine Ruelle, Thierno I. Dia da Brice Ahounou; ɗan wasan kwaikwayo na Kamaru Gérard Essomba; ɗan'uwan Mambétys, Wasis Diop; da ɗansa, Teemour Diop .[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "" Mambety for ever " - d'Aïssatou Bah". Sud Plateau TV. Archived from the original on 6 March 2016. Retrieved 12 March 2012.
  2. "MAMBÉTY FOR EVER". SPLA South Planet. Retrieved 12 March 2012.

Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:RefFCAT