Jump to content

Mame Younousse Dieng

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mame Younousse Dieng
Rayuwa
Haihuwa Tivaouane (en) Fassara, 1939
ƙasa Senegal
Mutuwa Dakar, 1 ga Afirilu, 2016
Karatu
Harsuna Faransanci
Yare
Sana'a
Sana'a marubuci da maiwaƙe

Mame Younousse Dieng (haihuwa shekaran alif dari tara da talatin da tara1939 - zuwa daya ga watan 1 Afrilu shekaran 2016) marubuciyar yar Senegal ce da aka haife ta a Tivaouane wanda ya zauna a Dakar . Littafinta Aawo bi abin lura ne a matsayin ɗaya daga cikin litattafan farko na Senegal a cikin yaren Wolof. Ta kuma rubuta waƙa da fassara taken ƙasa zuwa wannan harshe.[1]

Littattafai

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Aawo bi (Matar Farko), shekaran 1992 - cikin Wolof
  • L'Ombre en feu (The Shadow on Fire), Nouvelles Editions Africaines du Sénégal (1997),  - a cikin Faransanci

Kara karantawa

[gyara sashe | gyara masomin]