Manchester City F.C.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Blue Moon (en) ![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Manchester City Football Club |
Iri |
association football club (en) ![]() |
Ƙasa | Birtaniya |
Laƙabi | City, Cityzens, Man City, The Citizens da The Sky Blues |
Mulki | |
Shugaba |
Khaldoon Al Mubarak (en) ![]() |
Hedkwata | Manchester |
Mamallaki |
Mansour bin Zayed Al Nahyan (en) ![]() |
Sponsor (en) ![]() |
Etihad Airways (en) ![]() |
Mamallaki na |
|
Tarihi | |
Ƙirƙira | 16 ga Afirilu, 1894 |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Manchester City Football Club, akan kintse sunan zuwa Man City, kulub din kwararrun yan kwallon kafa ne dake zaune a garin Manchester, England, UK, una fafatawa a gasar Premier League, babban gasar kwallon kafa a kasar England. Kulub din ta lashe kofin league guda biyat, da na Kofin FA biyar, da League Cups biyar, FA Community Shield biyar, da kuma European Cup Winners' Cup guda daya.
An kafa kungiyar a shekara ta 1880, ta shiga cikin gasar Football League a 1899, ta lashe babbar gasar na farko da Kofin FA a 1904. Sun masu nasarori a karshen shekara ta 1960s, inda suka lashe kofin League, FA Cup da League Cup a karkashin hurarwar Joe Mercer da Malcolm Allison. Bayan rashin nasarar 1981 FA Cup Final, kulub din ta fada cikin rashin tagomashi, da samun relegation har zuwa rukuni na uku a English football.
Bayan dawo warsu cikin gasar Premier League a 2000s, an saida kulub din Manchester City a 2008, wanda Abu Dhabi United Group suka saya a £210 million, da samun sa jari da dama. Kulub ta samu nasarar lashe gasa da dama a tsakanin shekarun 2010s, kuma suka zama kulub ta farko da ta samu kaiwa maki 100 points a kakar gasar premier league.
Kudin shigar kulub din Manchester City shine na biyar a fifth highest a duniya a tsakanin 2017–18 na kakar gasa, wanda yakai €527.7 million.[1][2] a 2018, kulub din itace na Bihar a fifth most valuable a duniya da kudin da suka kai $2.47 billion.[3]
Kulub din nada babban hamayya sosai tsakanin ta da takwarar ta Manchester United a wasa tsakanin su da ake kira da Manchester Derby.
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ "Deloitte Football Money League 2018". Deloitte. 23 January 2018. Retrieved 23 January 2018.
- ↑ UK Business Insider
- ↑ Ozanian, Mike. "The World's Most Valuable Soccer Teams 2018". Forbes.