Mansoor (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Mansoor (fim)
Asali
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Ali Nuhu

Mansoor fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na 2017 wanda Ali Nuhu ya jagoranta kuma Naziru Danhajiya ya samar da shi.[1] Jaruman fim din, Umar M Shareef a cikin rawar da Maryam Yahya, Ali Nuhu, Abba Elmustapha, da Baballe Hayatu ke takawa.[2][3][4]

fim din ya sami yabo mai kyau kuma an nuna shi a duk duniya.[5][6] ya lashe kyautar mafi kyawun fim na shekara a cikin rukunin Hausa a Afirica Magic Viewers Choice Awards 2018, (AMVCA).[7][8] an zabi actress Maryam Yahaya a matsayin Actress mafi kyau ta City People Entertainment Awards a shekarar 2017.

Yan Wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Umar M Shareef a matsayin Mansoor
  • Maryam Yahya a matsayin Maryam
  • Ali Nuhu
  • Abba Elmustapha
  • Baballe Hayatu
  • Sadiq Ahmad
  • Teema Yola
  • Nabila Mohd Zain
  • Garzali Miko
  • Ahmed Bello
  • Jamilu Sani

Kyaututtuka da gabatarwa[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Bikin bayar da kyautar Kyautar Sakamakon Ref
2018 Mafi Kyawun Kyautar Nollywood style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.bbc.com/hausa/labarai-42425405
  2. https://www.pulse.ng/entertainment/movies/mansoor-everything-you-need-to-know-about-ali-nuhus-upcoming-movie/cep3ece
  3. https://www.premiumtimesng.com/entertainment/kannywood/254082-top-5-kannywood-movies-2017.html?tztc=1
  4. https://www.legit.ng/1154673-latest-hausa-movies-2017.html
  5. https://www.premiumtimesng.com/entertainment/kannywood/303469-12-major-events-that-shaped-kannywood-in-2018.html?tztc=1
  6. https://www.pulse.ng/hausa/amaa-awards-2018-jaruma-rahama-sadau-ta-fito-takara-a-gasar-amaa/d6t6j5t
  7. https://www.premiumtimesng.com/entertainment/kannywood/282426-amvca2018-ali-nuhu-wins-dedicates-award-to-cast.html
  8. https://kannywoodsceneblog.wordpress.com/2017/06/30/movie-review-mansoor/