Maryam Yahaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Maryam Yahaya
Maryam Yahya.jpg
Rayuwa
Haihuwa Kano, 17 ga Yuli, 1997 (25 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a afto
Maryam Yahaya

Maryam Yahaya an haife ta a ranar 23 ga watan yunin shekara ta alif 1997) 'yar fim din Najeriya ce a masana'antar Kannywood. Ta sami yabo ne a dalilin rawar da ta taka acikin fim din Taraddadi, fim ɗin da elnass ajenda ya shirya. Saboda rawar da ta taka, an zabi Maryam Yahaya a matsayin kyakkyawar yar wasa mai kwazo daga City People Entertainment Awards a shekara ta 2017. Hakanan an zabe ta a matsayin yar wasan kwaikwaiyo ta City People Entertainment Awards a shekara ta 2018.[1]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Filmography[gyara sashe | gyara masomin]

Take Shekara
Gidan Abinci 2016
Barauniya 2016
Tabo 2017
Mijin Yarinya 201761
Mansoor 2017
Mariya 2018
Wutar Kara 2018
Jummai Ko Larai 2018
Matan Zamani 2018
Hafiz 2018
Gidan Kashe Awo 2018
Gurguwa 2018
Mujadala 2018
Sareenah 2019

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-02. Retrieved 2020-11-22.