Manucho Barros
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Angola |
| Suna | João |
| Sunan dangi | Barros |
| Shekarun haihuwa | 19 ga Afirilu, 1986 |
| Wurin haihuwa | Angola |
| Harsuna | Portuguese language |
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
| Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Ataka |
| Mamba na ƙungiyar wasanni |
G.D. Interclube (en) |
| Wasa | ƙwallon ƙafa |
| Participant in (en) |
2012 Africa Cup of Nations (en) |
João Hernani Rosa Barros (an haife shi ranar 19 ga watan Afrilun 1986)[1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda ya buga wasan ƙarshe a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Progresso do Sambizanga a Girabola a matsayin ɗan wasan gaba. Tsohon memba ne a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Angola, wanda ya taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afrika na shekarar 2012.
Shi ɗan'uwan Recreativo do Libolo ɗan wasan kwando Mílton Barros ne.