Jump to content

Manuel Lazzari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Manuel Lazzari
Rayuwa
Haihuwa Valdagno (en) Fassara, 29 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  SS Lazio (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 67 kg
Tsayi 174 cm
Hutun Manuel Lazzari

Manuel Lazzari (an haife shi 29 Nuwamba 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na dama ko kuma mai tsaron baya na ƙungiyar Seria A Lazio da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Italiya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.