Marc Aspland

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marc Aspland
Rayuwa
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai daukar hoto

Marc Aspland ya kasance me aikin daukan hotone na yaren turanci Wanda yake aiki da wata gidan jarida me suna The Times newspaper wacce take a kasar Birtaniya inda yake aikin daukan hoto a bangaren wasannin motsa jiki.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-08-26. Retrieved 2022-08-26.