Marco Balestri
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Perugia, 8 Nuwamba, 1953 (72 shekaru) |
| ƙasa | Italiya |
| Mazauni |
Segrate (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Italiyanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai shirin a gidan rediyo da mai gabatarwa a talabijin |
| IMDb | nm5071899 |
| marcobalestri.it | |
Marco Balestri (an haife shi ne a ranar 8 ga watan Nuwamba, 1953 a Perugia )yana daya daga cikin marubucin marubutan Italiya ne kuma mai ba da jawabi a rediyo. [1] Ya shirya shirye-shirye kamar Per la strada, "Bubusette", Scherzi a parte. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ http://telgate.corriere.it/eventi/423888_scheda.shtml
- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2014-03-22. Retrieved 2014-03-21.CS1 maint: archived copy as title (link)