Margaret Daly
Appearance
Margaret Daly | |||||
---|---|---|---|---|---|
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Somerset and Dorset West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: Somerset and Dorset West (en) Election: 1984 European Parliament election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Belfast (en) , 26 ga Janairu, 1938 (86 shekaru) | ||||
ƙasa | Birtaniya | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Methodist College Belfast (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Conservative Party (en) |
Margaret Daly (an haife ta a ranar 26 ga watan Janairun 1938, ita ya ga tagwaye, Robert) yar siyasa ce ta Jam'iyyar Conservative ta Burtaniya wacce ta wakilci mazabar Somerset da West Dorset a Majalisar Tarayyar Turai daga 1984 zuwa 1994.[1]
Ta halarci kwalejin Methodist College Belfast.[2]
Daly ta kasance memba na kwamitoci daban-daban da suka hada da:[1]
- Kwamitocin kare hakkin mata
- Kwamitocin Tattalin Arziki & Kuɗade
- Kwamitocin manufofin masana'antu
- Kwamitocin raya kasa.
Ta yi yunkurin fitowa a zaben 1999 don Majalisar Tarayyar Turai a Burtaniya amma abin ya ci tura.[3]