Jump to content

Margaret Harwood

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Margaret Harwood
Rayuwa
Haihuwa Littleton (en) Fassara, 19 ga Maris, 1885
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Boston, 6 ga Faburairu, 1979
Makwanci Littleton (en) Fassara
Karatu
Makaranta Radcliffe College (en) Fassara
University of California (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari
Employers Maria Mitchell Observatory (en) Fassara
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Arthur Searle (en) Fassara, Annie Jump Cannon da Henrietta Swan Leavitt (mul) Fassara
Mamba Phi Beta Kappa Society (en) Fassara
Harvard Computers (en) Fassara
Margaret Harwood
Margaret Harwood a cikin mutane

Margaret Harwood (Maris 19,1885 – Fabrairu 6,1979) wata ƙwararriyar ilmin taurari ce Ba'amurke ƙware a fannin hoto kuma shugabar farko ta Maria Mitchell Observatory a Nantucket,Massachusetts .Wani asteroid da aka gano a cikin 1960 an sanya masa suna 7040 Harwood don girmama ta.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.