Marie-Sadio Rosche

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marie-Sadio Rosche
Rayuwa
Haihuwa Saint-Louis (en) Fassara, 10 ga Augusta, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Senegal
Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of Dayton (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Dayton Flyers (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa power forward (en) Fassara
Nauyi 80 kg
Tsayi 75 in

Marie-Sadio Beatrice Rosche (an haife ta a watan Agusta 10, 1987) ƴar wasan ƙwallon kwando ce ƴar ƙasae Senegal. Ta wakilci Senegal a gasar ƙwallon kwando a gasar Olympics ta bazara ta 2016.[1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Profile". FIBA.com. Archived from the original on September 9, 2018. Retrieved 20 August 2016.