Jump to content

Mark Anthony Aware

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mark Anthony Aware
Rayuwa
Haihuwa 16 ga Yuli, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da long jumper (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 74 kg
Tsayi 172 cm
Mark Anthony Aware
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Ghana
Suna Mark
Shekarun haihuwa 16 ga Yuli, 1971 da 16 ga Yuli, 1979
Harsuna Turanci
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da long jumper (en) Fassara
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Sports discipline competed in (en) Fassara long jump (en) Fassara
Participant in (en) Fassara 2000 Summer Olympics (en) Fassara

Mark Anthony Awere (an haife shi a ranar 16 ga watan Yuli,shekara ta alif ɗari tara da saba'in 1971A.c) ɗan wasan Ghana ne mai wasan tsalle mai tsayi.[1]

Ya lashe lambobin tagulla a Gasar Cin Kofin Afirka na shekarar 1998 da Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 1999. Ya kuma shiga gasar Olympics a shekara ta 2000.[2]

Mafi kyawun tsallensa shine na mita 8.04, wanda aka samu a watan Yunin shekarar 1999 a Bad Langensalza.[3]

A cikin shekarar 2003, Awere ya gwada inganci don ƙara kuzari a Mulhouse. An dakatar da shi na tsawon watanni uku.[4]

  1. "Archived copy" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2007-12-02. Retrieved 2007-12-02.
  2. "Archived copy" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2007-12-02. Retrieved 2007-12-02.
  3. Mark Anthony Awere at World AthleticsOlympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 5 July 2017.
  4. Mark Anthony Awere at World Athletics