Jump to content

Mark Fodya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mark Fodya
Rayuwa
Haihuwa Malawi, 1997 (26/27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Mark Fodya ( an haife shi a ranar 22 ga watan Disamban shekara ta 1997). Ƙararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Malawi wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga [1]ƙungiyar Silver Strikers na Malawi, da kuma ƙungiyar ƙasa ta Malawi.[2]

Ayyukan kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Fodya ya fara buga wasansa na farko na kasa da kasa tare da tawagar kasar Malawi a gasar cin kofin COSAFA da ci (2–2) a shekara ta 2021 da Zimbabwe a ranar 9 ga watan Yulin shekara ta 2021.[3][4] Ya kasance cikin tawagar Malawi a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2021.[5]

  1. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs. Zimbabwe (2:2)" . www.national-football-teams.com
  2. "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final TotalEnergies AFCON squad". Confederation of African Football. 1 January 2022.
  3. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs. Zimbabwe (2:2)". www.national-football-teams.com
  4. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Malawi vs. Zimbabwe (2:2)" . www.national-football-teams.com
  5. "Malawi defeat Comoros in a friendly, unveil final TotalEnergies AFCON squad". Confederation of African Football. 1 January 2022.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]