Jump to content

Mark Gillespie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mark Gillespie
Rayuwa
Cikakken suna Mark Joseph Gillespie
Haihuwa Newcastle, 27 ga Maris, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Blyth Spartans A.F.C. (en) Fassara2010-2011120
  Carlisle United F.C. (en) Fassara2010-20171610
Walsall F.C. (en) Fassara2017-2018230
  Motherwell F.C. (en) Fassara2018-2020570
  Newcastle United F.C. (en) Fassara2020-00
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 1

Mark Joseph Gillespie (an haifeshi ranar 27 ga watan Maris 1992) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League ta Newcastle United.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.