Martins Babale
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Shekarun haihuwa | 1 ga Janairu, 1959 |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | Majalisar Wakilai (Najeriya) da Majalisar Wakilai (Najeriya) |
| Ɗan bangaren siyasa | All Progressives Congress da Peoples Democratic Party |
Martins Babale (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairun 1959) ɗan siyasar Najeriya ne. Shi ne mataimakin gwamnan jihar Adamawa. An zaɓe shi a ofis a shekarar 2015 tare da Bindo Umaru Jibrilla.[1][2][3]