Maryamu I ta Ingila
Appearance
Rayuwar ta tare da yan’uwan ta
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Maryamu a ranar 18 ga watan Fabrairu a shekara ta 1516 a Fadar Placentia a Greenwich, a kasar Ingila . Ita ce kaɗai yar Sarki Henry na takwas da matarsa ta farko, Catherine na Aragon, ta tsira da ita lokacin tana jariri. Kafin Maryamu, mahaifiyarta ta zubar da ciki uku da haihuwa da kuma ɗa ɗaya ɗan gajeren lokaci, Henry, Duke na Cornwall . [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Loades, pp. 12–13; Weir, pp. 152–153.