Masarautar Golconda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Masarautar Golconda
dynasty (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1518
Addini Musulunci
Yaren hukuma Farisawa da Azerbaijani (en) Fassara
Nahiya Asiya
Ƙasa Indiya
Babban birni Golconda (en) Fassara da Hyderabad
Tsarin gwamnati Sarauta
Kuɗi Mohur (en) Fassara
Sun raba iyaka da Mughal Empire, Bijapur Sultanate (en) Fassara, Bidar Sultanate (en) Fassara da Ahmadnagar Sultanate (en) Fassara
Mabiyi Bahmani Sultanate (en) Fassara
Ta biyo baya Mughal Empire
Wanda yake bi Vijayanagara Empire (en) Fassara
Dissolved, abolished or demolished date (en) Fassara 1687
Official religion (en) Fassara Musulunci da Shi'a
Wuri

Masarautar Golconda (Indiyanci: गोलकुंडा की सल्तनत, golakunda kee saltanat; Urdu: سلطنت گولکنڈہ, Saltanat-e Golkunḍa; Farisawa: سلطنت گلکنده, Saltanat-e Golkonde) ko Daular Qutb Shahi (Indiyanci: कुतुबशाही राजवंश, kutubashaahee vansh, Urdu: قطب شاہی خاندان, Qutb Shāhī Khāndān; Farisawa: قطب‌‌شاهیان, Qotb-Šâhiyân) Daular Musulunci ta Shi'a ce ta asalin Turkoman[1][2] wacce ta mallaki Masarautar Golconda a kudancin Indiya.[3][4][5][6] Bayan rushewar Daular Bahmani, an kafa Daular Qutb Shahi a shekara ta 1512 miladiyya ta Sultan-Quli Qutb-ul-Mulk. Sarakunan Golconda sun sami damar kafa daula mai ƙarfi a cikin Deccan kuma al'adun sun bunƙasa a lokacin mulkinsu, Da farko sun zabi Golconda sannan Hyderabad a matsayin babban birninsu, kuma garuruwan biyu ne suka ci gaba.[7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Syed, Muzaffar Husain (2011). Concise History of Islam. Vij Books India Private Limited. p. 258. ISBN 978-9-382-57347-0. The Qutb Shahi dynasty was the ruling family of the sultanate of Golkonda in southern India. They were Shia Muslims and belonged to a Turkmen tribe.
  2. https://www.taylorfrancis.com/chapters/edit/10.4324/9781315141664-12/da-irat-ul-ma-arif-unique-language-institute-hyderabad-mohd-suleman-siddiq
  3. Farooqui, Salma Ahmed (2011). A comprehensive history of medieval India : twelfth to the mid-eighteenth century. India. pp. 177–179.
  4. Satish Chandra, Medieval India: From Sultanat to the Mughals, Part II, (Har-Anand, 2009), 210.
  5. Schimmel, Annemarie; Attwood, Corinne; Waghmar, Burzine K.; Robinson, Francis (2004). The empire of the great Mughals : history, art and culture. London.
  6. Peacock, Andrew CS, and Richard Piran McClary. Turkish History and Culture in India: Identity, Art and Transregional Connections. Brill, 2020.
  7. ویکی‌پدیای انگلیسی -(Qutb Shahi dynasty)