Masarautar Nagash
Appearance
Masarautar Nagash | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 9 century | |||
Rushewa | 9 century |
Masarautar Nagash Wata masarauta ce ta farko wacce take a arewa maso gabashin Afirka.[1] A cewar Al-Yaqubi, tana daya daga cikin gwamnatocin Beja guda shida da suka wanzu a yankin a karni na 9. Yankin masarautar yana tsakanin Aswan da Massawa.[2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Sultanate of Shewa
- Sultanate of Ifat
- Adal Sultanate
- Masarautar Bazin
- Masarautar Belgium
- Masarautar Jarin
- Masarautar Qita'a
- Masarautar Tanki