Masarautar Qita'a

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Masarautar Qita'a

Wuri
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 9 century
Rushewa 9 century

Masarautar Qita'a, wacce kuma aka fi sani da Masarautar Qata, wata masarauta ce ta farko wacce ta kasance a arewa maso gabashin Afirka.[1] A cewar Al-Yaqubi, tana ɗaya daga cikin gwamnatocin Beja guda shida da suka wanzu a yankin a ƙarni na 9.[2] Yankin masarautar yana tsakanin Aswan da Massawa.[3]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. DBpedia DBpedia https://dbpedia.org › page › Kingdo... DBpedia https://dbpedia.org › page › Kingdo...About: Kingdom of Qita'a
  2. Unionpedia Unionpedia https://en.unionpedia.org › Kingdo... Kingdom of Qita'a - Unionpedia, the concept map
  3. Elzein, Intisar Soghayroun (2004). Islamic Archaeology in the Sudan . Archaeopress. p. 13. ISBN 1841716391 . Retrieved 3 March 2015.