Jump to content

Massimiliana Landini Aleotti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Massimiliana Landini Aleotti
Rayuwa
Haihuwa Lerici (en) Fassara, 7 ga Augusta, 1942 (82 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa

Massimiliana Landini Aleotti (an haife ta ranar 7 ga watan Agusta, 1942) ita ce magajin biliyan Italiya, mai mallakar (tare da 'ya'yanta biyu) kamfanin samar da magunguna na Menarini da ke Florence, Tuscany, Italiya, kuma ɗaya daga cikin mata goma mafi arziki a duniya.

Eh zuwa watan Fabrairun shekara ta dubu biyu da sha shidda, Forbes ta kiyasta darajarta a dala biliyan 11.6.[1]

'Yarta Lucia ita ce shugabar Menarini, kuma ɗanta Alberto Giovanni mataimakin shugaban ne.[1]

  1. 1.0 1.1 "Massimiliana Landini Aleotti". Forbes. Retrieved 1 February 2016."Massimiliana Landini Aleotti". Forbes. Retrieved 1 February 2016. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Forbes" defined multiple times with different content