Matameye (gari)
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Nijar | |||
| Yankin Nijar | Yankin Zinder | |||
| Sassan Nijar | Matameye (sashe) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 58,025 | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 422 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Matameye gari ne, da ke a yankin Zinder, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Matameye. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 58 025 ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
