Matameye (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matameye


Wuri
Map
 13°32′21″N 8°27′46″E / 13.5392°N 8.4628°E / 13.5392; 8.4628
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Zinder

Babban birni Kantche
Yawan mutane
Faɗi 399,181 (2012)

Matameye ko Kantché ko Kance sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Zinder, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Matameye. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 345 637[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 13 January 2020.