Mateo Retegui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mateo Retegui
Rayuwa
Haihuwa San Fernando (en) Fassara, 29 ga Afirilu, 1999 (24 shekaru)
ƙasa Argentina
Italiya
Ƴan uwa
Mahaifi Carlos Retegui
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Genoa CFC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.86 m
IMDb nm11126222

Mateo Retegui (An haifeshi ranar 29 ga watan Afrilu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar kwallon kafar Genoa a serie A da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Italiya. Ana yi masa lakabi da il Re tigre.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]