Matsuo Basho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Matsuo Basho ɗan marbucin da mawãƙi ne. An haife shi a shekara ta 1644 a Ueno, Iga. Ya rubuta waƙa mai yawa. Wanda ya wallafa littatafai da dama. Ya fi sani aiki domin littafin Oku no Hosomichi.