Jump to content

Matt Ritchie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
hoton matt Richie
matt ritchie

Matthew Thomas Ritchie (an haife shi a ranar 10 ga Satumba 1989) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan hannun dama ko na baya don Premier League Club Newcastle United. Ritchie ya wakilci tawagar kasar Scotland daga 2015 zuwa 2018. Kafin ya koma Newcastle United a 2016, ya buga wasa a Portsmouth da Swindon Town da kuma Bournemouth.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Rayuwarsa na mutun

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya auri matarsa,Emma,a watan Mayu shekara ta 2015.Suna da 'ya'ya biyu, ciki har da ɗa mai suna Harry (an haife shi a shekara ta 2016).[1][2][3]

Rayuwarsa na mutun

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya auri matarsa,Emma,a watan Mayu shekara ta 2015.Suna da 'ya'ya biyu, ciki har da ɗa mai suna Harry (an haife shi a shekara ta 2016).[4][5][6]


  1. "Who is Matt Ritchie? Newcastle United's Scotland winger on what makes him tick". 21 September 2016.
  2. "Matt Ritchie speaks out on lockdown". 30 April 2020.
  3. "Scotland goal hero Matt Ritchie: I ditched honeymoon to score for my country". 6 June 2015.
  4. "Who is Matt Ritchie? Newcastle United's Scotland winger on what makes him tick". 21 September 2016.
  5. "Matt Ritchie speaks out on lockdown". 30 April 2020.
  6. "Scotland goal hero Matt Ritchie: I ditched honeymoon to score for my country". 6 June 2015.