Matthew Macfadyen
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Great Yarmouth (mul) |
| ƙasa | Birtaniya |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Martin Macfadyen |
| Mahaifiya | Meinir Macfadyen |
| Abokiyar zama |
Keeley Hawes (mul) |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Makaranta |
Oakham School (mul) Royal Academy of Dramatic Art (en) (1992 - 1995) : Umarni na yan wasa |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
stage actor (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Ayyanawa daga |
gani
|
| Artistic movement |
Shakespearean comedy (en) |
| IMDb | nm0532193 |
David Matthew Macfadyen (/məkˈfædiən/; haihuwa: 17 ga Okotoba 1974) dan wasan kwaikwayo ne na Ingila.
Tarihin rayuwa da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Macfadyen 17 ga Okotoba a shekarar 1974 a Great Yarmouth dake Norfolk.