Matthias N'Gartéri Mayadi
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Ƙasar asali | Cadi |
| Sunan asali | Matthias N'Gartéri Mayadi |
| Suna |
Matthias (mul) |
| Shekarun haihuwa | 1942 da 1946 |
| Wurin haihuwa |
Mandoul Region (en) |
| Lokacin mutuwa | 19 Nuwamba, 2013 |
| Wurin mutuwa |
Colombier-Saugnieu (mul) |
| Harsuna | Larabci da Faransanci |
| Sana'a |
Catholic priest (en) |
| Muƙamin da ya riƙe |
Roman Catholic Archbishop of N'Djamena (en) |
| Addini | Cocin katolika |
| Consecrator (en) |
Paul Zoungrana, Charles Louis Joseph Vandame da Henri Véniat (en) |

Matthias N'Gartéri Mayadi (1942 - ranar 19 ga watan Nuwamban a shekarar 2013) bishop ne na Roman Katolika na Chadi. Shi ne babban Bishop na Roman Katolika na Archdiocese na N'Djaména a Chadi daga shekarar 2003 har zuwa mutuwarsa a 2013. [1]
An naɗa N'Gartéri Mayadi a matsayin firist a ranar 30 ga watan Disamban 1978 kuma ya zama bishop na Sarh a shekarar 1987, wanda ya kasance har zuwa shekarar 1990. Ya kasance bishop na Moundou daga shekarar 1990 zuwa 2003. A ranar 31 ga watan Yulin 2003, N'Gartéri Mayadi ya gaji Charles Louis Joseph Vandame a matsayin babban Bishop na N'Djaména.