Mavis Ogun
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 24 ga Augusta, 1973 (52 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
Mavis Ogun (an haife ta a 24 ga watan Agusta 1973) ita ne yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya wanda ta taka leda a matsayin mai kare ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Nijeriya .[1] Ta kasance daga cikin ƙungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA 1991, 1995 FIFA ta Duniya da Kwallon Kafa ta Mata ta FIFA 1999 . wannan nasarace babba a gareta samun damar bugawa kasarta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-05-10. Retrieved 2020-11-09.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mavis Ogun – FIFA competition record