Mayahi (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgMayahi
Mayahi (6328889988) crop.jpg

Wuri
 13°57′10″N 7°40′19″E / 13.9528°N 7.6719°E / 13.9528; 7.6719
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Maradi
Department of Niger (en) FassaraMayahi (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 90,540 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 390 m
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Mayahi gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Mayahi. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 94 160 ne.