Meji Alabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Meji Alabi
Rayuwa
Haihuwa Landan, 10 Mayu 1990 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a darakta, producer (en) Fassara, mai daukar hoto, music video director (en) Fassara da filmmaker (en) Fassara
mejialabi.com

Meji Alabi an haifeshi ne a kasar burtaniya a garin landan babban marubucin darektan qasar najeriya ne an haifeshi ne a sheksrai dubu daya da dari tara da tamanin da takwas 1988 haifaffen garin landan ne a qasar burtaniya yana da shekaru talatin da hudu yanzu haka 34. meji alabi ya kammala karatunsa ne a babbar jami'ar yamma a garin landan yayi fice ta babban makin distinkshon a akawuntin an finanse a cikin shekarai dubu biyu da sha hudu 2014 meji Alabi ya kafa fina finan jm tareda jimi adesanya (reshen Unbound Studios) kamfani ne na kafofin watsa labaru da samar da sabis kware a cikin abubuwan gani, bidiyo na kida, tallace-tallace,fina-finai da talabijin kuma yana tushen a Legas, Najeriya. Shi ne kuma wanda ya kafa Priorgold Pictures wanda ke samar da kayayyaki ne a Legas Najeriya, wanda aka kirkira don biyan bukatun masana'antar nishadi ta hanyar samar da kayan aiki da ma'aikata don aiwatar da ayyukan gani d gani.[1] [2] [3] [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]