Michael B. Jordan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michael B. Jordan
Rayuwa
Haihuwa Santa Ana (en) Fassara, 9 ga Faburairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Newark (en) Fassara
Los Angeles
Harshen uwa Turancin Amurka
Ƴan uwa
Ma'aurata Lori Harvey (en) Fassara
Karatu
Makaranta Newark Arts High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, executive producer (en) Fassara, mai tsara fim, model (en) Fassara da darakta
Tsayi 1.83 m
Muhimman ayyuka Black Panther (en) Fassara
Creed (en) Fassara
Friday Night Lights (en) Fassara
Fruitvale Station (en) Fassara
Without Remorse (en) Fassara
Space Jam: A New Legacy (en) Fassara
IMDb nm0430107
Michael B. Jordan

Michael Bakari Jordan[1] (An haifeshi 9 ga Fabarairu a shekarar 1987) dan wasan kwaikawaiyon Amurka ne, mai shiryawa ne kuma mai bada umarni.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Michael B. Jordan

An haifi Micheal Bakari Jordan a ranan 9 ga watan Fabarairu a shekarar 1987 a Santa Ana dake jahar Kalifoniya[2], iyayenshi Donna da Micheal A. Jordan. Iyalin Jordan sunyi shekara 2 a Kalifoniya kafin su koma Newark dake jahar New Jersey.[2][3]. Yayi karatu a makarantar gaba da sakandire ta zane-zane ta Newark inda mahaifiyar shi tayi aiki kuma shi yayi kwallon hannu.[4][5] Jordan ya zauna a Las Anjalas a tun shekarar 2006.[6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]