Michael Rainey Jr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michael Rainey Jr
Rayuwa
Haihuwa Louisville (en) Fassara, 22 Satumba 2000 (23 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da DJ producer (en) Fassara
IMDb nm3691729

Michael Rainey Jr[1] (An haifeshi ne a ranar 22 ga watan satumba a shekara ta 2000)[2] Dan wasan kwaikwayon kasar amurka ne wanda aka fi sani a rawar da ya taka ta da ga james st. patrick a wasan kwaikwayo mai taken "power" da kuma power bookII:Ghost.[3]

Rayuwar Farko Da Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Rainey Jr. an haife shi a Louisville, Kentucky, ɗan Michael Rainey Sr. da Shauna Small. Ta wajen mahaifiyarsa, shi dan asalin Jamaica ne. Mahaifinsa yana zaune a New York, tare da Rainey Jr. yana girma a cikin Staten Island, New York tun yana da shekaru 1. Rainey Jr. yana goyon bayan 'Find and Feed', wata kungiya ta Indiana da ke kula da marasa gida.[4][5]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Rainey Jr. ya fara aikinsa yana da shekaru goma lokacin da aka nuna shi a cikin Un Altro Mundo, kuma ya bi ta tare da bayyanuwa a cikin fina-finai daban-daban da kuma nunin irin su Orange is the New Black, Barbershop, Amateur, 211 da Power.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Michael_Rainey_Jr[permanent dead link].
  2. https://m.imdb.com/name/nm3691729/
  3. https://m.imdb.com/name/nm3691729/
  4. https://www.legit.ng/1298987-michael-rainery-jr-bio-age-parents-net-worth.html
  5. https://www.rottentomatoes.com/celebrity/michael_rainey_jr