Jump to content

Miji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
miji
affinity (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na miji/mata da male human (en) Fassara
Bangare na married couple (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara namiji
Hannun riga da mata da bachelor (en) Fassara
Miji da Mata

Miji shi ne Namiji dake cikin zaman aure. Kuma shi keda dukkan Iko da Kuma hukunce-hukuncen dake kan miji amatsayin sa na namiji a cikin aure da wasu, shi yake da alhakin daukan dukkan wani ragamar gida,da kuma girman da yake dashi a al'umma gun faɗa aji, wannan ya banbantu tsakanin al'adu daban-daban da canjawa a lokuta. Kowane Al'adu miji abin girmamawa ne.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. <ref> Britannica 2005, dowry<ref>