Jump to content

Mikimba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mikimba
Rayuwa
Haihuwa Joaçaba (en) Fassara, 14 Disamba 1981 (42 shekaru)
ƙasa Togo
Brazil
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Q10307531 Fassara-
  Associação Chapecoense de Futebol (en) Fassara2002-2003
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2003-200321
  FC Metz (en) Fassara2003-200352
Paraná Clube (en) Fassara2003-2003
  Associação Chapecoense de Futebol (en) Fassara2004-2005
Cianorte Futebol Clube (en) Fassara2006-2008
  Associação Chapecoense de Futebol (en) Fassara2008-2009
Esporte Clube Águia Negra (en) Fassara2008-200861
Veranópolis Esporte Clube Recreativo e Cultural (en) Fassara2008-2008
Esporte Clube Águia Negra (en) Fassara2009-2009
  Nacional Futebol Clube (en) Fassara2009-200950
Francisco Beltrão Futebol Clube (en) Fassara2010-2010
Atlético Clube Paranavaí (en) Fassara2010-2010
  Caxias Futebol Clube (en) Fassara2011-2011
Grêmio Esportivo Glória (en) Fassara2011-2011
Colatina Sociedade Esportiva (en) Fassara2011-2011
Esporte Clube Comercial (en) Fassara2012-2012
Esporte Clube Águia Negra (en) Fassara2013-
Esporte Clube Novo Hamburgo (en) Fassara2013-2013
Riograndense Futebol Clube (en) Fassara2013-2013
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Jeferson Paulo Rodrigues de Souza (an haife shi ranar 14 ga watan Disamba 1981), wanda aka fi sani da Mikimba, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa na gefen dama. An haife shi kuma ya girma a Brazil, kuma yana taka leda a tawagar kasar Togo.

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Mikimba a Joaçaba, ƙaramin birni ne a jihar Santa Catarina ta Brazil. Har ila yau yana riƙe da takardar shaidar ɗan ƙasar Togo.[1]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mikimba ya fara buga wasansa na farko na tawagar kasar Togo a ranar 8 ga watan Yuni, 2003 a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 2004 da Cape Verde, a Lomé. A wannan rana Les Eperviers (laƙabin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Togo) ta ci 5-2.

Kwallayen kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
# Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa
1 8 ga Yuni 2003 Stade de Kegué, Lomé, Togo </img> Cape Verde
4 – 2
5 - 2
Wasan cancantar shiga gasar cin kofin Afrika na 2004
  1. "Mikimba é anunciado como reforço, e Águia Negra tenta amistosos" (in Portuguese). Globo Esporte. 13 June 2013.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • MikimbaFIFA competition record
  • Mikimba at National-Football-Teams.com