Jump to content

Mohamed Hossein

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohamed Hossein
Rayuwa
Haihuwa Sudan, 1998 (25/26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Mohamed Hossein
Salah ya yanke Mohamed Hossein

Mohamed Abdallah Hossein ( Larabci: محمد حسين‎ </link> ; an haife shi a ranar 18 ga watan Satumba shekara ta 1998), wani lokaci ana kiransa Muhamed Zurga, ko kuma Mohamed Babiker, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Al-Merrikh ta Sudan, da kuma tawagar ƙasar Sudan .

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Mohamed Hossein
Mohamed Hossein a cikin yan wasa

An haife shi a Khartoum, [1] Umer ya fara buga wasansa na farko a duniya tare da tawagar kasar Sudan a wasan sada zumunta da suka yi da Habasha a ranar 30 ga Disamba 2021. [2] Ya kasance cikin tawagar Sudan da aka kira zuwa gasar cin kofin Afrika na 2021 . [3]

  1. "CAN 2022. La liste complète du Soudan, avec deux joueurs évoluant en Europe" [CAN 2022: The full squad of Sudan, with two players playing in Europe]. Ouest-France (in Faransanci). 5 January 2022.
  2. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Ethiopia vs. Sudan (3:2)". www.national-football-teams.com.
  3. "CAN 2022. La liste complète du Soudan, avec deux joueurs évoluant en Europe" [CAN 2022: The full squad of Sudan, with two players playing in Europe]. Ouest-France (in Faransanci). 5 January 2022.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]