Mohamed Sherif
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Kairo, 4 ga Faburairu, 1996 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
wing half (en) | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 184 cm | ||||||||||||||||||||||
Mohamed Sherif Mohamed Ragaei Bakr ƙwararren dan wasan kwallon kafa ne na kasar Masar wanda ke buga wasan gaba a kungiyar Al Ahly ta Masar da kuma kungiyar kwallon kafa ta Masar.[1]
Tarihinsa na kwallon kafa
[gyara sashe | gyara masomin]Sherif shi ne dan wasan da ya fi zira kwallaye a gasar cin kofin CAF na 2020-21 da kwallaye shida, dan wasa na farko daga Al Ahly da ya ci wannan bayan Mohamed Aboutrika a gasar cin kofin CAF na 2006. Bugu da kari, Sherif ya kasance dan wasan da ya fi zura kwallo a raga a gasar da kwallaye 21.[1]