Mohammed Ali Ndume

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Ali Ndume
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
District: Borno South
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

9 ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
District: Borno South
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
District: Borno South
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Damboa/Gwoza/Chibok
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007
District: Damboa/Gwoza/Chibok
Rayuwa
Haihuwa Gwoza, 20 Nuwamba, 1959 (64 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Toledo (en) Fassara
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
All Nigeria Peoples Party

Mohammed Ali Ndume shahararren ɗan siyasa ne a Najeria Kuma Sanata ne dake wakiltar Kudancin Borno a jihar Borno majalisar dattawan Najeriya. An haife shi a ranar 20 ga watan Nuwambar shekara ta alif1959) .[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://punchng.com/borno-leaders-elders-root-for-ndume-as-senate-president/
  2. https://www.premiumtimesng.com/news/top-news/334522-profile-ali-ndume-former-marketing-teacher-who-tried-to-be-senate-president.html