Jump to content

Mohammed Dauda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Dauda
Rayuwa
Haihuwa Larabanga, 20 ga Faburairu, 1998 (26 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
R.S.C. Anderlecht (en) Fassara30 ga Yuni, 2019-
  Esbjerg fB (en) Fassara29 ga Augusta, 2019-31 ga Yuli, 2020
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 38
Tsayi 1.74 m
Mohammed Dauda

Mohammed Dauda (an haife shi ranar 20 ga watan Fabrairu shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998A.c), wanda aka fi sani da Mo Dauda, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ghana wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Segunda División Cartagena, aro daga Anderlecht . [1][2]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 31 ga watan Agusta 2021, Dauda ya koma aro daga Anderlecht zuwa FC Cartagena a cikin Segunda División na Sipaniya.

Mohammed Dauda

A ranar 22 ga watan Yuli, 2022, Anderlecht ta ba da sanarwar cewa ta ba da aron Dauda ga ƙungiyar Segunda División [3] a CD Tenerife na kakar 2022-23 .

  1. EfB lejer offensivspiller i Anderlecht, efb.dk, 29 August 2019
  2. EfB lejer offensivspiller i Anderlecht, efb.dk, 29 August 2019
  3. "Mohammed Dauda, velocidad y verticalidad para el ataque del Efesé" [Mohammed Dauda, speed and verticality for the attack of the Efesé] (in Sifaniyanci). FC Cartagena. 31 August 2021. Retrieved 31 August 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:CD Tenerife squad