Mohammed El Badraoui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed El Badraoui
Rayuwa
Haihuwa Beni Mellal (en) Fassara, 27 ga Yuni, 1971 (52 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Abzinanci
Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco-
Espérance Sportive de Tunis (en) Fassara1996-1998
Erzurumspor (en) Fassara1998-1999135
Bursaspor (en) Fassara1999-200051
Adanaspor (en) Fassara2000-2001133
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Imani
Addini Musulunci

Mohammed El Badraoui (an haife shi a ranar 27 ga watan Yuni shekara ta 1971, a Beni Mellal ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco mai ritaya wanda ya taka leda a kungiyoyi da yawa a Turkiyya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Maroko .

El Badraoui ya buga wa Erzurumspor, Bursaspor da Adanaspor a Süper Lig ta Turkiyya . [1] Ya kuma buga wa Esperance Sportive de Tunis a lokacin gasar cin kofin CAF ta 1997. [2]

Ya buga wasanni biyu tare da kungiyar kwallon kafa ta kasar Maroko a gasar Olympics ta bazara ta 1992 . El Badraoui ya buga wasanni da yawa ga tawagar kasar, ciki har da shiga gasar cin kofin kasashen Afirka na 2000 . [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "MOHAMED EL BADRAOUI - Player Details TFF". tff.org. Retrieved 2018-05-14.
  2. "African Club Competitions 1997". RSSSF. Retrieved 2018-05-14.
  3. "African Nations Cup 2000". RSSSF. Retrieved 2018-05-14.