Mohammed Hagi
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Mozambik da Maputo, 29 Mayu 1985 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Mozambik | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Momed Antônio Hagi (an haife shi ranar 29 ga watan Mayun 1985), wanda aka fi sani da Hagi, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Mozambique wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a La Liga Desportiva de Maputo .[1] Ya buga wasanni 62 tare da tawagar kasar Mozambique tsakanin 2005 zuwa 2015.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hagi News". Goal.com. Retrieved 2018-05-14.{{|date=December 2022}}
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Mohammed Hagi at National-Football-Teams.com
- Mohammed Hagi at Soccerway