Mohamud Muse Hersi
Appearance
|
| |||
8 ga Janairu, 2005 - ga Janairu, 2009 ← Mohammed Abdi Hashi (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Mogadishu, 1 ga Yuli, 1937 | ||
| ƙasa | Somaliya | ||
| Mutuwa | Taraiyar larabawa, 8 ga Faburairu, 2017 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
| Imani | |||
| Addini | Musulunci | ||
|
| |||


Mohamud Muse Hersi ( Somali , Larabci: محمد موسى حرسي 1 ga watan Yulin 1937 – 8 ga Fabrairu 2017), wanda ake wa lakabi da " Adde ", ɗan siyasan Somaliya ne. Ya kasance shugaban yankin Puntland daga 8 ga Janairun 2005 zuwa 8 Janairu 2009. Ya kasance janar din soja har zuwa 1970s.
Muse Hersi ya mutu a ranar 8 ga Fabrairu 2017 a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, yana da shekara 79.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.