Mokgabo Thanda
Appearance
Mokgabo Thanda | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 3 ga Afirilu, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Botswana | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen Tswana | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
|
Mokgabo Onneile Thanda an haife ta a ranar 3 ga watan Afrilu 199)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Motswana wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya a ƙungiyar Yasa FC ta Zambia da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Botswana.[2]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Thanda ta taka leda a Yasa a Zambia.[3]
Ayyukan ƙasa da ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Thanda ta buga wa Botswana wasa a babban mataki yayin bugu biyu na gasar zakarun Mata na COSAFA (2020 da 2021).[3]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan wasan kwallon kafa na duniya mata na Botswana
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mokgabo Thanda". Global Sports Archive. Retrieved 14 October 2021.
- ↑ "COSAFA Women's Championship – 2021 – Mokgabo Thanda". Botswana Football Association. Retrieved 14 October 2021.[permanent dead link]
- ↑ 3.0 3.1 "COSAFA Women's Cup 2020, South Africa – Tactical Start List – BOTSWANA-South Africa". Confederation of African Football. 14 November 2020. Retrieved 14 October 2021.[permanent dead link]