Jump to content

Monique Gabriela

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Monique Gabriela
Rayuwa
Haihuwa Framingham (en) Fassara, 7 Satumba 1970 (53 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Williams College (en) Fassara
Framingham High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasan kwaikwayo da darakta
IMDb nm1010931

Monique Gabriela (an haifeta ranar 30 ga watan Yuli, 1970), wadda aka kuma sani da Monique Gabrielle, 'yar wasan kwaikwayo ce Ba'amurka. An zaɓi Gabrielle a matsayin Penthouse Pet of the Month a Disamba 1982, kuma ta fito a cikin fina-finai na yau da kullun.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.