Morgan Freeman
Morgan Freeman | |
---|---|
Murya | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Morgan Freeman |
Haihuwa | Memphis (en) , 1 ga Yuni, 1937 (87 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Greenwood Public School District (en) Los Angeles City College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, darakta, Matukin jirgin sama, character actor (en) , stage actor (en) , jarumi, mai gabatarwa a talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, beekeeper (en) da mai tsare-tsaren gidan talabijin |
Nauyi | 79 kg |
Tsayi | 188 cm |
Employers | United States Armed Forces (en) (1955 - 1959) |
Muhimman ayyuka |
The Shawshank Redemption (en) Invictus (en) The Lego Movie (mul) The Nutcracker and the Four Realms (en) Evan Almighty (en) Oblivion (en) Angel Has Fallen (en) London Has Fallen (en) Olympus Has Fallen (en) Million Dollar Baby (en) Bruce Almighty (en) Street Smart (en) Ted 2 (en) Now You See Me 2 (en) Now You See Me (en) Going in Style (en) Seven (en) Unleashed (en) The Dark Knight (en) The Dark Knight Rises (en) Robin Hood: Prince of Thieves (en) Lucy (en) Driving Miss Daisy Unforgiven (en) Deep Impact (en) Batman Begins (en) Dolphin Tale (en) Dolphin Tale 2 (en) Kiss the Girls (en) Along Came a Spider (en) Spider-Man 3 (en) |
Kyaututtuka | |
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini | agnosticism (en) |
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) |
IMDb | nm0000151 |
Morgan Porterfield Freeman Jr. (an haife shi 1 ga watan yuni shekarar alif dari tara da talatin da bakwai miladiyya 1937) dan wasan kwaikwayo ne ,dan kasar amurka ne, darekta, furodusa kuma mai ba da labari.
Sannan kuma mai kiwon zuma ne.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Freeman a Memphis, Tennessee a ranar 1 ga watan Yunin, shekarar alif dari tara da talatin da bakwai miladiyya 1937. [2] Ya fara wasan kwaikwayo tun yana dan shekara tara a wasan makaranta kuma yana dan shekara 12 ya lashe gasar wasan kwaikwayo a jiharsa. Morgan yayi ayyuka da yawa na wasan kwaikwayo har zuwa shekarar 1968 lokacin da ya sami rawar farko akan Broadway a cikin Musical mai suna Sannu, Dolly! . An san shi da tattausan muryarsa. Ya ba da gudummawar kudade da dama ga jam'iyyar Democrat. Da zarar ya bayyana cewa "Jamhuriya sun tsorata ni."[3]
Wasu fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Wasu fina-finan da Freeman ya kasance a ciki sun hada da:
- Brubaker as Walter (1980)
- Unforgiven as Ned Logan (1992)
- The Shawshank Redemption as Red (1994)
- Outbreak as Gen. Billy Ford (1995)
- Se7en as Detective Lt. William Somerset (1995)
- Bruce Almighty as God (2002)
- Batman Begins as Lucius Fox (2005)
- Evan Almighty as God (2007)
- The Dark Knight as Lucius Fox (2008)
- Invictus as Nelson Mandela (2009)
- RED as Joe (2010)
- The Dark Knight Rises as Lucius Fox (2012)
- Olympus Has Fallen as Speaker of the House Allan Trumbull (2013)
- The Lego Movie as Vitruvius (2014)
- Transcendence as Joseph Tagger (2014)
- Ted 2 as Patrick Meighan (2015)
- London Has Fallen as Vice President Allan Trumbull (2016)
- The Nutcracker and the Four Realms as Drosselmeyer (2018)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Nace, Trevor. "Morgan Freeman Converted His 124-Acre Ranch Into A Giant Honeybee Sanctuary To Save The Bees". Forbes (in Turanci). Retrieved 2021-09-08.
- ↑ Morgan Freeman Biography (1937-)
- ↑ Caitlin McDevitt (June 20, 2012). "Morgan Freeman: Republicans 'scare me'". Politico.