Morocco at the 2022 Winter Olympics
Appearance
Morocco at the 2022 Winter Olympics | |
---|---|
Olympic delegation (en) | |
Bayanai | |
Country for sport (en) | Moroko |
Wasa | Olympic sport (en) |
Participant in (en) | 2022 Winter Olympics (en) |
Ƙasa | Moroko |
Maroko ta fafata a gasar Olympics ta lokacin sanyi/hunturu ta 2022 a birnin Beijing na kasar Sin, daga ranar 4 zuwa 20 ga watan Fabrairu 2022.[1][2]
Tawagar Morocco ta ƙunshi wani namiji mai tsalle-tsalle.[3] [4] Yassine Aouich ya kasance mai rike da tutar kasar a lokacin bude taron. A halin da ake ciki wani mai aikin sa kai ya kasance mai rike da tutar kasar a yayin bikin rufewa.[5]
Masu fafatawa
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin adadin masu fafatawa da ke halartar wasannin kowane wasa/discipline
Wasanni | Maza | Mata | Jimlar |
---|---|---|---|
Alpine ski | 1 | 0 | 1 |
Jimlar | 1 | 0 | 1 |
Alpine skiin
[gyara sashe | gyara masomin]Ta hanyar cika ƙa'idodin cancantar Maroko ta sami cancantar namiji mai tsalle-tsalle.[6]
- Maza
Dan wasa | Lamarin | Gudu 1 | Gudu 2 | Jimlar | |||
---|---|---|---|---|---|---|---|
Lokaci | Daraja | Lokaci | Daraja | Lokaci | Daraja | ||
Yassine Aouich | Giant slalom | DNF | Ba a ci gaba ba |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "NOCs List Beijing 2022". www.olympics.com/. International Olympic Committee. Retrieved 26 January 2022.
- ↑ "Which countries are competing in the Winter Olympics 2022? Full list". The Independent. London, United Kingdom. 4 February 2022. Retrieved 16 February 2022.
- ↑ Ichi, Abderrahmane (19 January 2022). "JO d'hiver de Pékin : le Maroc sera représenté par Yassine Aouich" [Beijing Winter Olympics: Morocco will be represented by Yassine Aouich]. Le Matin (in French). Casablanca, Morocco. Retrieved 22 January 2022.
- ↑ Watta, Evelyn (28 January 2022). "African stars to watch at Beijing 2022". www.olympics.com/. International Olympic Committee (IOC). Retrieved 22 January 2022.
- ↑ "Beijing-2022 Closing Ceremony Flag-Bearers" (PDF). www.olympics.com/. International Olympic Committee (IOC). 20 February 2022. Retrieved 20 February 2022.
- ↑ du Plessis, Lindsay (3 February 2022). "Winter Games: Six African athletes who are competing in Beijing, and five who are not". www.espn.com. ESPN. Retrieved 6 February 2022.