Moroni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Moroni
Moroni harbour (2).jpg
birni, babban birni, babban birni, human settlement
farawa1962 Gyara
demonymMoronienne, Moronaise, Moronien, Moronais Gyara
ƙasaKomoros Gyara
babban birninFrench Comoros, Komoros, Grande Comore Gyara
located in the administrative territorial entityGrande Comore Gyara
located in or next to body of waterTekun Indiya Gyara
coordinate location11°42′13″S 43°15′13″E Gyara
located in time zoneUTC+03:00 Gyara
local dialing code269 Gyara
Birnin Moroni a shekara ta 2008.

Moroni (lafazi: /moroni/) birni ne, da ke a ƙasar Komoros. Shi ne babban birnin ƙasar Komoros. Moroni ya na da yawan jama'a 54,000, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Moroni bayan karni na sha biyar kafin haihuwar Annabi Issa.