Moses Odion
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 10 ga Yuni, 1973 (52 shekaru) |
| ƙasa |
Najeriya Jamus |
| Karatu | |
| Harsuna |
Jamusanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
boxer (en) |
|
Mahalarcin
| |
Moses Odion (an haife shi ranar 10 ga watan Yuli, 1972) ɗan damben Najeriya ne. Ya yi fafatawa a cikin wasan maza na nauyi a wasannin Olympics na bazara na 1992.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.