Jump to content

Mostafizur Rahman (dan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mostafizur Rahman (dan siyasa)
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

30 ga Janairu, 2019 -
District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Election: 2018 Bangladeshi general election (en) Fassara
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

29 ga Janairu, 2014 - 28 ga Janairu, 2019
District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Election: 2014 Bangladeshi general election (en) Fassara
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

25 ga Janairu, 2009 - 24 ga Janairu, 2014
District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Election: 2008 Bangladeshi general election (en) Fassara
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

28 Oktoba 2001 - 27 Oktoba 2006
District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Election: 2001 Bangladeshi general election (en) Fassara
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

14 ga Yuli, 1996 - 13 ga Yuli, 2001
AZM Rezwanul Haque (en) Fassara
District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Election: June 1996 Bangladeshi general election (en) Fassara
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

5 ga Maris, 1991 - 24 Nuwamba, 1995
Mohammad Shoaib (Bangladeshi politician) (en) Fassara - AZM Rezwanul Haque (en) Fassara
District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Election: 1991 Bangladeshi general election (en) Fassara
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

10 ga Yuli, 1986 - 6 Disamba 1987
Md. Shawkat Ali (en) Fassara - Mohammad Shoaib (Bangladeshi politician) (en) Fassara
District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Election: 1986 Bangladeshi general election (en) Fassara
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara


District: Dinajpur-5 (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Fulbari Upazila (en) Fassara, 29 Nuwamba, 1953
ƙasa Bangladash
Pakistan
Harshen uwa Bangla
Mutuwa 29 Satumba 2024
Karatu
Makaranta University of Rajshahi (en) Fassara
Harsuna Bangla
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Bangladesh Awami League (en) Fassara

Mostafizur Rahman Fizar (an haife shi 29 ga watan Nuwamba shekarar 1953) ɗan siyasan Bangladesh ne wanda ya kasance ministan Ilimi na Firamare da Mass kuma ɗan majalisa na Bangladesh tun 1986. Ya taɓa rike muƙamin ƙaramin minista a ma’aikatar muhalli da dazuka sannan ya rike ma’aikatar kasa a matsayin karamin minista, daga ranar 31 ga Yulin 2009 zuwa 21 ga Nuwamba 2013.

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Fizar a Phulbari Upazila a gundumar Dinajpur a ranar 29 ga watan Nuwamba 1953. Ya gama SSC daga Sakandaren Sujapur da HSC a shekarar 1970 daga Kwalejin Phulbari. Yayi yakin Sector-7 na yakin 'yantar da Bangladesh a 1971. Ya kammala digirinsa na farko da na biyu a fannin shari'a a Jami'ar Rajshahi a shekarar 1977 da 1986.

Acikin shekarar 1979, Fizar shine sakatare na ƙungiyar Phulbari Thana Awami. Daga 1980 zuwa 1992, ya kasance Sakataren Shirya na Dinajpur District Awami League. Daga 1992 zuwa 2012, an zaɓe shi a matsayin Babban Sakatare na Dinajpur District Awami League. A cikin 2013, an zaɓe shi Shugaban Kungiyar Awami District Dinajpur.

An zaɓi Fizar memba na Jatiya Sangsad sau shida a jere tun 1986 daga Dinajpur-5. A majalisar ta bakwai, ya zama shugaban kwamitin kula da bala’o’i da ma’aikatar agaji. Ya kuma taɓa zama mamba a kwamitin dindindin na majalisar dokoki kan asusun gwamnati da ma'aikatar sadarwa. An naɗa shi Karamin Ministan Muhalli da Daji. Daga 31 Yuli 2009 zuwa 21 Nuwamba 2013, ya kasance karamin ministan filaye.