Mouloud Kacem Naît Belkacem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mouloud Kacem Naît Belkacem
Minister of Religious Affairs and Wakfs (en) Fassara

1 ga Yuni, 1970 - 8 ga Maris, 1979
Larbi Saadouni (en) Fassara - Boualem Baki (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Ighil Ali (en) Fassara, 6 ga Janairu, 1927
ƙasa Aljeriya
Mutuwa 27 ga Augusta, 1992
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Q12239819 Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Masanin tarihi, marubuci da mai falsafa
Mamba Arab Academy of Damascus (en) Fassara

Mouloud Kacem Naît Belkacem (An haife shi ne a ranar 6 ga watan Janairun 1927 a Belaâyane, Ighil Ali - 27 August 1992), ya kasan ce ɗan siyasan Algeria ne, masanin falsafa, masanin tarihi, kuma marubuci. Ya kasance sanannen mai kare harshen Larabci, Musulunci da kishin kasa na Aljeriya, kuma ya jaddada mahimmancin kasancewar Larabawa a duniya. Ya yi karatu a biranen Tunis da Alkahira, inda ya samu digiri a fannin falsafa. Sannan ya halarci Sorbonne, kuma ya kasance memba na makarantar koyon larabci a kasashen Jordan, Egypt da Syria, kafin ya shiga juyin juya halin Algeria a 1954. A cikin 1970s ya rike mukamai daban-daban na gwamnati, ciki har da Ministan Habous a 1970, Ministan Harkokin Addini da Na Asiri daga 1970 zuwa 1977, da kuma Ministan Shugaban Jamhuriyar, mai kula da harkokin addini daga 1977 zuwa 1979. Ya kuma kasance mai kula da High Council of the Arabic language.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]